ylliX - Online Advertising Network sabuwar waka hausa 2022 _ Hamisu breaker ft Ado Gwanja x momee gombe - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

sabuwar waka hausa 2022 _ Hamisu breaker ft Ado Gwanja x momee gombe

Sabuwar wakar hausa 2022 _ Hamisu breaker ft Ado Gwanja x momee gombe

Sabuwar wakar manyan mawakan arewacin Nigeria masu matukar Bada gudunmawa a masana’antar kannywood

Wakar dai ta matukar bawa mutane nishadi matuka ganin yadda Al umma ke cigaba da rubibin sabuwar waka rmawakan arewacin Nigeria

Bawa Yan arewacin Nigeria ba ma kadai harma da Yan kudancin Nigeria sun nuna matuka sha’awa kan wannan wakar

Hamisu breaker ft Ado Gwanja dai Fitattun mawakan kannywood ne Wanda masana’antar ke alfahari da su matuka musamman yadda suke yinwaka Mai matukar Jan hankali

Wannan yasa mawakan biyu suka suke cigaba da samun lambar yabo da dama musamman a arewacin Nigeria dama Africa Baki daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button