Fadakarwa

YANDA ZA KI SACE ZUCIYAR MASOYIN KI, KI GIGITA SHI SANNAN KI HANA SHI BACCI

DUNIYAR MASOYA

 

YANDA ZA KI SACE ZUCIYAR MASOYIN KI, KI GIGITA SHI SANNAN KI HANA SHI BACCI.

 

Da za a raba kaina gida biyu a taradda kwakwalwata na san babu abin da za a tarar a ciki sai tarin tunaninka. Da za a buɗe kirjina a taradda zuciyata na san babu komai a ciki sai ajiyarka. Da za a tsaga fatar jikina jini ya fita na san tabbas sai an ga naka. Mun zama ɗaya, kuma ina fatan mu kasance a wuri ɗaya na har abada.

 

INA SON KA.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button