Latest Hausa NovelsVideos

Sadiq sani Sadiq da Jamila Nagudu suna chashewa da wakar isa ayagi “” mutu ka raba “

Sadiq sani safiq Jamila nagudu suna chashewa da wakar isa ayagi “” Mutu ka raba ” a wajen biki

Kowa yasan wa’yannan jaruman daman a duk kannywood suna yawan barkwanci da kuma wasa da dariya wanda hakan yasa sukafi kowa yawan masoya a duk masana’antar kannyood

Anga wani bidiyonsu yana yawo wanda suke rawa aciki kuma yaja hankali sosai ganin yadda jarumar suke tika rawa kamar mata da miji kuma sun kayatar da wa’yanda sukaje wannan bikin sosai

Musamman Jamila nagudu wacce daman ana ganin kamar ta koma sabgar rawar gala tunda koda wannan sallar an ganta a wajen wasanni daban daban musamman wajen gidan wasa anan ne kafi ganin fiskar jarumar

Shima anasa bangaren sadiq sani Sadik ya bawa mutane mamaki duk da daman shima badaga nanba indai wajen sawa mutane farin ciki ne tun a wani shiri da yayi mai suna mati da Lado akasan wannan jarumin bashi da dama indai wajen bayar da nishadi

Kuma hakan ya bawa Kowa mamaki ganin yadda jaruman basa girma kullum sai abin yara suke yi basa tuna sun girma harkokin gabansu kawai suke yi kullum abin kara gaba yakeyi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button