Videos

Safara’u ta fara shan suka kan batun mata sunayin videon iskancinsu

Safara’u ta fara shan suka kan batun mata sunayin videon iskancinsu

A wata hira da BBC Hausa sukayi da safara’u ta fadi wasu maganganu wanda suka sa ake zaginta musamman ma mata yan uwanta sune sukafi zaginta da fada mata maganganu domin wa’yannan maganganu data fada sune suka haddasa hakan

Sai gashi wata budurwa ta fito tana kara martani akan wa’yannan maganganu domin a ganinta tayi musu sharri saboda babu wata mace da yake yin irin abinda safara’u ta fada

Maganar da sadara’un ta fada wacce itace ta haddasa wannan maganar cewa tayi duk kan wata mace wacce take da babbar waya tana daukar wayarta tanayin bidiyo jikinta

A yayin wannan Maganar da safara’un ta fada ta bawa wasu tausayi wasu kuma ta kara basu haushi saboda gana maganganun wasu na kallo kamar batasan me take fada ba

Matar tace an fada mata kowace mace irinta ce da zata dauki bidiyo tsaraici kuma saboda lalacewa ta barshi a waya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button