Videos

Safara’u tana cikin Damuwa / Banga laifin murja ba da za’a kamata inji wata budurwa

Safara’u tana cikin Damuwa / Banga laifin murja ba da za’a kamata inji wata budurwa

Wata matashiyar budurwa ta fusata inda ta fito ranta a bace tana mayar wa da hukuma martani kan wata takadda data fito take yawo wacce take nuna cewa ana neman wasu jarumai da kuma mawaka ruwa ajallo a kotu domin zargin su da bata tarbiyyar mutane da wasu Abubuwa wanda basu dace ba

Sai gashi wannan matashiyar budurwa ta fito tana kalubalentar hukuma da cewa sam wa’yannan mutane babu wani abu da sukayi da za’a ce za’a kamasu saboda wannan kasa ta bawa duk wani dan kasa dama ya aika duk wani abu dayake so indai ba wani zai zalintar musamman ma mawaka anbasu dar yin kowacce irin waka inji wannan budurwa

Sai wannan kalaman na wannan budurwa sunzo da cece kuce wanda ake ganin cewa itama kan iya janyowa kanta Matsala saboda kalamanta sunyi tsauri domin babu wanda yasan doka sai ma’aikacinta amma wani a gefe nata cin gyaran ta

Budurwa ta fada cewa duk wanda yasan wa’yannan jarumai da mawakan a baya ya kallesu yanzu yasan cewa suna cikin damuwa da kuma bakin ciki wanda ba wanine yasasu aciba sai wannan takarda da take yawo wacce take nuna cewa kotu tana nemansu

To Daman dai ance duk wanda yaki ji ai naya ki ganiba malamai sun dade suna musu nasiha kan cewa wannan abubuwan da suke ba daidai bane amma sukai kunnen uwar shegu dasu yanzu kuma ga wa’yanda zasu hana ta karfi nan sunzo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button