Nishadi

Sai na kulle wacce tayi min sharri , murja kan zargin madigo da Aisha izzar so

Zargin madigo , murja ta kulle wacce tayi ma ta sharrin tare da cewa zata dauki mataki Mai Muni ga duk Mai Yi ma ta makamancin furici

A Yan kwanakin Nan ne dai wasu Wanda ba’a San ko suwaye ba suka wallafa wani fefan bidiyo Wanda ke magana kan cewa fitacciyar Yar TikTok din Nan wato murja Ibrahim kunya

Murja kunya tana daya daga cikin masu yin madigo tare da fitacciyar jaruma kannywood Aisha izzar so lamarin da ya sanya rashin jitowa a tsakanin jaruman

Murja kunya da kuma Aisha izzar so na cigaba da fuskantar kalubale da dama a masana’antar kannywood tun bayan da suka zama shahararrun a kannywood din

Dole ta Sanya murja magantu kan wanna zargi da ake Yi musu inda ta bayyana cewa duk wance tayi ma ta wannan zargi to babu shakka zata dauki mummunan mataki

Murja a wani fefan bidiyo da ta wallafa ta bayyana cewa baza ta kwaye duk wacce ko Wanda yake shirya ma ta wannan sharrin ba yaci banza dole ta dauki matakin shari’a da ita ko Kuma shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button