SAKON SAFARA’U ZUWA GA YAN MATAN NIGER🇳🇪

SAKON SAFARA’U ZUWA GA YAN MATAN NIGER🇳🇪
Safara’u ta bayar da wani sako ga yan matan kasar Nigeriya a lokacin da sukaje domin gabatar da wasa a kasar inda sukaga taron masoya ya cika wajen da suke gabatar da wannan wasan wanda hakan ya kayatar da ita har take tutuya da mutanen kasar Niger
Mawakiyar tace tana sanar dasu cewa banda kasarta ta haihuwa wato ƙasar Nigeriya tace bata da wata ƙasa data wuce kasar Niger wanda tace tana matukar alfahari da wannan kasar ta Niger
Mutanen Niger sunji matukar dadi da wannan maganar da mawakiyar tayi hakan yasa suka ninka son da suke mata fiye da nada wanada masoyanta suka karo harma sunfi na nan kasa Najeriya
Wannan mawakiya dai tana fuskantar kalu bale da yawa anan Nigeria wasuma naganin kamar zata iya fuskantar horo na hana mawakiyar waka anan Nigeria bisa wasu dalilai
Daman chan ƙasar Niger tafi kasar Nigeriya yawan masu sauraron irin wa’yannan wakokin na su safara’u wanda babu wata waka da za’aga ta fito sannan ariga su samun wannan wakar