Latest Hausa NovelsLABARAI/NEWS

“Sannan ace mana wai akwai wani daji inda yan ta’adda suke buya. Dajin bur@*uban ku” –Atiku

Sannan ace mana wai akwai wani daji inda yan ta’adda suke buya. Dajin bur@*uban ku” –Atiku

Anga bidiyon Atiku na jawabi inda yake nuna takaicinsa kan irin raunanan uzurin da Gwamnatin APC ke bayar wa kan matsalar tsaro da ya hada da cewa da ake yi wai yan ta’addan suna buya a daji. Wanda hakan ke jawo cikasa wajen yakar su, Atiku ya ce…

“Sannan ace mana wai akwai wani daji inda yan ta’adda suke buya. Dajin bur*uban ku”

Kenan dai Atiku na ganin babu wani waje da yan ta’adda zasu boye da zai gagara a bisu ayi maganinsu.

Me zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button