Videos

Sarki Ali Nuhu ya fadi Dalilin da yasa suka mayar da fina finan Hausa YouTube

Sarki Ali Nuhu ya fadi Dalilin da yasa suka mayar da fina finan Hausa YouTube

Jarumin yau dai ya amsa tambayoyin da aka ade ana yi masa ta cewa me yasa yanzu ba ayo kaset sai dai kawai a ƙalla a wayar zamani ta hannu wanda ake ganin kamar hakan naka sune da kuma dakile harkar film a kasar Hausa fahimtar wasu kenan

A gaskiya kuma idan akayi duba na tsanake za’a ga kamar wannan maganar haka take yanzu shikkenan idan baka da waya sai Tv sai dai mutum ya hakura da kallo gaba daya wannan tunanin bai yi ba da sake a duk sauran kasashe ba haka ake ba

Sai dai yayin bayar da amsa jarumin yace ayanzu halin da ake ciki idan mutum yayi film yace zaiyi kaset tofa ba karamar asara zai tafkaba ganin yadda zamani ya chanja kowa yana da wayar hannu idan ma Mutum yanda Tv tofa bazai wuce kallon tashar turawa yake yi da itaba

Amma idan suka saka a YouTube su kansu sunfi samun kuɗi da kuma riba mai yawa wanda suke dana sanin cewa dama tun farko a chan suke sawa da tuni sun bukasa masana’antar fiye da yadda take yanzu

Akace fahimta fuska duk da wannan bayanan wasu basu gamsu da abinda jarumin ya fada musu ba saboda sunsan cewa zan cene kawai babu wata riba aciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button