ylliX - Online Advertising Network Saudia zata fitar da motoci masu amfani da wutar lantarkin sama da dubu a shekarar 2026 - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Saudia zata fitar da motoci masu amfani da wutar lantarkin sama da dubu a shekarar 2026

Saudia Arabia na yunkurin fitar da motaci masu aiki da wutar lantarkin guda dubu Dari da hamsin Nan da shakara ta 2026

Saudia Arabia wadda ta kasance daular larabawa na yunkurin ganin sun fitar da motar ne Mai amfani da wutar lantarkin kafin shekaru uku masu zuwa

A wani bayani da suka fitar dai kasar ta saudia dai tayi wannan yinkuri ne biyo bayan yadda danyen man petur ke cigbab da janyewa a kasuwar duniya

Wannan ya biyo bayan cigaba da yakin da rasha takeyi da Ukraine Wanda ya tsayar da wasu abubuwa a fadin duniya

Wannan yasa Saudia kera motoci masu amfani da wutar lantarkin don Kara gujewa man petur Wanda yayi karancin a duniya

Duk da cewa kasar ta saudia itace kasar datafi kowace kasa a duniyar fitar da danyen man petur Amma Hakan Bai Hana ta yin wannan tunanin ba don ganin an inganta hanyar fasaha ta kasar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button