Nishadi

Saurari Kadan Daga Cikin Wakar Cin Mutunci Da Rarara Yayiwa Ganduje

Sabuwar wakar da mawakin siyasar arewacin Nigeria yayi ta matukar ta Yar da hankalin lamba dayan jihar ta Kano

Dauda kahuto rarara Wanda ya kasance lamba da a fagen iya wakar siyasa dai ya saki wata sabuwar sa Mai dauke da cin mutunci karara da lamba dayan ta Kano 👇👇👇

A baya bayan Nan ne dai Alaqa tayi tsami tsakanin lamba dayan ta Kano da Kuma mawakin sakamakon raba gari da juna da sukayi

Rarara Wanda a baya mawakin APC ne ya juyawa jamiyyar tasa baya inda yace bazai zabi APC din ba a jihar Kano Wanda Hakan yasa Alaqa take cigaba da yin tsami a tsakanin su

A cikin sabuwar wakar da mawakin ya saki wdda take dauke da tsantsar cin mutunci da lamva daya ta Kano ganduje ta bar baya da kura inda Al umma suke ta martani kan wakar sakamakon wasu Kalamai da mawakin yayi a cikin wakar tasa

Daga cikin kalaman da rarara yayi amfani da suka a cikin wakar tasa dai harda kira ganduje da HANKAKA lamarin da ya bawa Yan adawar gandujen dariya biyo bayan a baya su mawakin yake zagi gashi Kuma a yanzu ya juyawa uban gidan sa baya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button