Videos

Sayyada Sadiya Haruna tayi nasara a rikicinta da Safara’u kwana casa’in

Sayyada Sadiya Haruna tayi nasara a rikicinta da Safara’u kwana casa’in

Tsohuwar karuma wacce har yanzu akwai ragowar yar tsama da suke yi da yan kannywood saboda wani tsohon rikici daya taɓa faruwa a tsakaninsu wanda har yanzu an kasa shawo kan abun saboda dalilin wannan abun anga jarumar har gidan gyaran hali hukuma ta tura wanda abin ya bawa mutane mamaki

Tun bayan dawowarta daga gidan yari sai kuma akjita ta bulla chan wajen wannan mawakin wanda a yanzu shima yake iskancinsa son ransa dashi da mata harda wacce Bama yar cikin kasa Nigeria

Wanda iya sadiya Haruna rana daya kawai saiga hotuna da bidiyo taje wajen Mr442 wanda hakan ba karamin girgiza mutane yayi saboda ansan yanzu kuma ta hade dashi lallai za’a tsula tsiya son rai

Sai kuma aji cewa sun samu sabani da babbar yarinyar mawakin wato safara’u wanda hakan ya girgiza mutane naganin wannan sabanin to kodai kishine ya motsa wanda kowa yasan mata da kishin tsiya balle ita tana ganin ta fara suna kuma wata tazo ta danneta ganin ta abin bazaiyi dadiba

Sai dai zuwa yanzu a samu daidaito domin sun shirya kuma sun dawo sunci gaba da abubuwan su kamar yadda suke da wanda kowa yaji dadi kuma yayi farin ciki da haka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button