Shagalin bikin birthday din jarima Amal Umar

Shagalin bikin Birthday na jaruma Amal Umar tare da Umar m sharif
Fitacciyar jaruma kuma mashiya a masana’antar kannywood wato Amal Umar tayi gangamin taron shagalin bikin tuna ranar haihuwa wanda bikin ya samu halartar manya mawaka da kuma manya jarumai na masana’antar kannywood
An bayyana wannan birthday a matsayin birthday mafi kyau da kuma daukar hankali a lannywood wanda duka wa’yanda suka samu halartar wannan birthday sunji dadin shagalin yadda ya gudana
Kamar su mawaki Umar m Sharif sune wa’yanda suka je suka dauki hankali sannan suka gigita wajen da wakoki masu dadi da ma’ana wanda shine makasudin kayata wajen
Gaduk wanda yake wannan wajen yasan cewa jarumar ta zauna da kowa lafiya a kannywood sannan kuma tana da darin jini a tsakanin duka jaruman kannywood gaba daya
Babu wani babba kome faɗa aji acikin masana’antar kannywood daɓe samu halartar wannan bikin ba wanda shine yasa mutane suka tabbatar da nagartar jarumar