Videos

Shagalin Birthday party na Maryam Yahaya

Shagalin Birthday party na Maryam Yahaya

Hotuna da bidiyo na shagalin birthday din jaruma Maryam Yahaya wanda ya gigita yan kannywood dama mutanen gari domin yadda hotunan sukayi kyau abin sha’awa sai dai tun farkon birthday din ta farayin sane achan kasar Dubai wanda kuma bayan ta dawo ta kara hada wani bikin

Wanda hakan kuma ya bawa mutane mamaki na ganin wannan jarumar a ina wai take samun kudi har take hada wannan bukukuwan domin gaskiya abin yayi yawa kashe kudin yayi yawa

Acikin shagalin bikin anga fuskar jarumai da dama musamman manyan jarumai irinsu fati washa Hadiza gabon hardasu nafisa Abdullahi dama Jamila nagudu dukanninsu sunje wannan bikin

Jarumar ta bayyana jin dadinta akan wannan bikin inda ta godewa wa’yanda suka samu zuwa wannan bikin Sannan kuma ta godewa Allah daya bata lafiya da arziki har take hada mutane take nuna musu irin Ni imar da Allah yayi mata tace ba kowane Allah ya bashi irin abinda Allah ya bataba

Suma kuma jama’ar dasuka halaccin wannan taron sun nuna farin cikinsu yadda jarumar ta mutunta su ta nasu guri me kyau kuma akaci akasha Allah ya karo shekaru masu albarka anan gaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button