Videos

Shakatawar fati washa, Hadiza gabon, Rahama sadau ,a kasar Ingila ta bambanta data yara

Suma dai wa’yannan jarumai sunbi sahun ragoqar yan uwansu jarumai wajen kara tafiya kasashen waje domin hutawa da kuma bude ido wanda akalla su dauki wajen wata biyu a kasar Dubai sunaholewarso

Sai dai fa idan aka Fika kudi tofa an fika wayo yayin da wa’yancan kananun jaruman suka tafi kasar Dubai su kuwa su fati washa suna chan ƙasar Ingila inda zasuyi nasu hutun achan wannan yasa aka kara tabbatar da cewa bafa sa’annin wa’yancan bane

Su momee gombe da Maryam Yahaya suna suke kasar Dubai wanda sun koyane daga wajen su Hadiza gabon har wasu ke ganin yanzu sunfi su gabon din budewar ido da kuma kudi ashe ashe ta safe ta yaro ce wanda ko yanzu jama’a sun gane cewa wanda duk ya rigaka shan iskar duniya dole ne ya fika wayo

Ko a yadda su rahama sadau suke daukar hoto kasan cewa sun riga sun yiwa su Maryam yahaya nisan daba lallai su kamo suba domin sun fish kudi sun fisu shekaru sun fisu suna da wa’yannan abubuwan kuwa babau yadda mutum zai yi dakai

Mu kuwa jine da kuma bayyanawa namu yayinda jama’a ne zasu yiwa kansu alkalanci ko a sunan kasashen kai kasan kasar da tafi wata turawa da larabawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button