Nishadi
Shari’ar mu da Alan waka karya ne ,yan iska ne kawai: Dr Idris

Dr Idris ya fito ya bayyana gaskiya ƙarara kan zafin da ake yi masa na cewa zaiyi shari’ar da fitaccen mawakin Hausa nan wato Alan waka
Alaqa tsakanin Alan waka tare da Dr Idris na cigaba da yin tsami tun bayan da Alan waka yayi wasu furuci masu zafin gaske
Wannan yasa a yan kwanakin Nana masana’antar kannywood ke dauka zafi hadi da janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta
Wannan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da Alan waka ya bayyana ficewar sa daga jam’iyya Apd biyo bayan wata matsalolin da suke faruwa
Wannan ya sanya Alan waka janyewa daga takarar dan majalisar da aka bashi tare da barra ta kan sa daga jam’iyya Apd,