ylliX - Online Advertising Network Shi ko kunsan Wanda yafi kudi tsakanin sarkin waka da Kuma nafisat Abdullahi ? - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Shi ko kunsan Wanda yafi kudi tsakanin sarkin waka da Kuma nafisat Abdullahi ?

Tirka tirka tsakanin masoya manyan jaruman kannywood Wanda suka Hadar da nafisat Abdullahi da Kuma fitaccen mawakin nan sarkin wakar sarkin Kano murabus naziru m Ahmad

Masoyan manyan jaruman dai na cigaba da yin musayar yawu tsakanin su kan Wanda yafi wani kudi tsakanin su biyo bayan yadda Ake ganin jaruma nafisat ke watayawar ta da kudi

Bayan bincike da Kuma duba na tsanaki kan wannan Batu an gano cewa naziru m Ahmad Wanda akafi Sani da sarkin wakar na gaban jaruma nafisat Abdullahi a gurin kudi

Abubuwan da ka duba kafin fitar da wannan Sakamako shine yadda jaruma nafisat Abdullahi ke samun kudin da Kuma kasuwanci da takeyi

Shi Kuma sarkin waka na samun kudin sa ne ta hanyoyin da dama kamar irin hanyar wakar sa Wanda yake yiwa manyan Yan siyarsar kasar Nan da Kuma sarakunan Africa Baki daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button