Nishadi

Shigar banza da Rahama Sadau tayi a Faransa ta janyo ma ta zargi da tsinuwa

Wata shiga da fitacciyar jaruma masana’antar kannywood rahama Sadau tayi ya janyo ma ta zafi hadi da tsinuwa a kafafen sada zumunta

 

 

 

Rahama Sadau wacce ta kasance fitacciyar jaruma ce a masana’antar kannywood na cigaba da shan suka kan shigar da tayi lokacin da take zuwa kasar Faransa

 

Shigar da tayi dai ta bayyana tsaraicin ta ƙarara wanda hakan ya janyo ma ta Cece kuce hadi da tsinuwa a kafafen sada zumunta

 

 

 

 

 

Wannan dai ba shine karon farko da jaruma tayi shigar banza ba wanda hakan na daya daga cikin dalilan da ya sanya aka Korea ta daga masana’antar kannywood

 

 

Idan baku manta ba dai a shekarun da suka gabata dai aka kori rahama Sadau daga masana’antar kannywood sakamakon wata waka da tayi da fitaccen mawakin Hausa hip hop classic

 

 

Hakan ne ya sanya Hukumar tace fina finai ta kori hadin gwiwa da masana’antar kannywood din ,sai dai kuma duk da irin wannan kora da akayi ma ta bai sanya ta daina irin wannan shigar ta banza ba

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button