Nishadi

Shikenan ta tabbata Ganduje zai rushe gidan Rarara abun tausayi

Ta tabbata cewa ganduje zai rushewa rarara gidan sa kan kin amincewa da yayi ya lamba dayan na Kano

Lambar dayan jihar kano Abdullah Umar ganduje na kokarin rushewa rarara gidan sa biyo bayan tsamin Alaqa da suke cigaba da samu a tsakanin su

A Yan kwanakin Nan dai Alaqa tsakanin mawakin da Kuma lamba dayan jihar kano dai ta matukar daukar zafi inda dukkan nin su ke caccakar junan su

Wannan dai ya biyo bayan chanza Dan takarar gomna da mawakin yayi inda yace sbazaiyi Wanda ganduje yake so

Wannan yasa ganduje ke Shirin rushe gidan rarara Wanda yace anyi shine ba’a bisa ka’ida ba Wanda yace dole a rushe gidan don abi doka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button