Videos

Shin da gaske ne jarumi Ali Nuhu ya baiwa dalibar nan tallafin kudi har Naira miliyan biyu ?

Shin da gaske ne jarumi Ali Nuhu ya baiwa dalibar nan tallafin kudi har Naira miliyan biyu ?

Tun bayan da wannan dalibar ta hadu da wannan tsautsayin shikkenan ake samun manyan mutane tare da yan siyasa suke taimaka mata da wasu abubuwan ta yadda zata dan rage wannan radadin daya sameta domin rashin kafa na karamar larura bace

A bangaren kannywood suka Saiga sarki Ali Nuhu ya bayyana yadda ya bata kyautar makudan kudade wanda hakan ba karamin kara masa kima yagiba a idon mutane domin yadda ya tausaya mata shima aka kara kaunarsa acikin jaruman kannywood

Sai dai kash wasu na zargin wannan labarin babu shi saboda yadda ake yabon jarumin ba’a taba jinsa yace uffan akan wannan abuba ahi yasa wasu masu ƙarfin fahimta ke ganin kawai labarine

Amma kuma bazai zama ya tabbata ba saboda ba kowane idan yayi abuba yake bukatar kowa saiya sani wanda yin hakan ba karamin aikin riya bane dason asan shi Wani kuma haramunne yin hakan

Muma da muka yi duba na tsanake mungano wannan labarin ba lallai ya zama sahihiba saboda yadda akaji jarumin yayi tsit abunsa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button