LABARAI/NEWS
Shin Ko Kun tuna da wadannan Jaruman kuma kunsan meya faru aka daina ganinsu a Finafinai?

Shin Ko Kun tuna da wadannan Jaruman kuma kunsan meya faru aka daina ganinsu a Finafinai?
Allah sarki duniya me juyi wasu Jaruman Kannywood Kenan wanda aka manta dasu Wasu ma sun daina harkar ta Kannywood gaba daya.
Acikin jerin wannan jarumai akwai Ismail Koli wanda ya taka rawar gani matuka acikin film din illah tare da Zulaihat Mohd wacce jarumi Shuaibu lilisco ya aura.
Sannan Akwai Shamsiyya habib sadi sawaba da sauran su. Ku danna akan bidiyon dake kasa domin jin dalilin barin fitowarsu a Masana’antar Kannywood.
Zaku iyya Kallon Cikakken bidiyon Bayani Anan kasa 👇👇👇