ylliX - Online Advertising Network shin wannan iskanci ne ko Kuma rawa ce , Cece kuce yayi zafi kan wannan bidiyon - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

shin wannan iskanci ne ko Kuma rawa ce , Cece kuce yayi zafi kan wannan bidiyon

Wannan ai iskanci ne , yadda wasu mata keyin rawar girgiza ya janyo Cece kuce a shafin TikTok tok musamman ga Wanda sukayi kicibus da fefan bidiyo

Gefan bidiyon matan dai ya janyo Cece kuce Mai zagi Wanda yasa dole matsakantann malaman TikTok magantuwa kan matan da suke wannan rawa Mai Jan hankali

Dayake tsokavi kan wannan shedan I da matan keyi , matsakancin malamin Nan Abu Salma ya bayyana rashin jindadin sa kan yadda mata a TikTok ke nuna rashin kunya da tarbiyya karara

Ya Kuma Kara da cewa dole be iyaye su rika kula da ya’yan su mata duba da yadda matan hausawa yanzu suka zama karuwan cikin gida

Wannan martani na Abu Salam ya Batawa wasu matan Rai suna da yadda suke ta Batu kan wannan martani da Kuma Jan kunnen da yayi musu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button