ylliX - Online Advertising Network shugaban kasa Muhammad buhari ya Sanya hannu kan dokar bunkasa kananan sana'oin a Nigeria - AMINCI HAUSA TV
NEWS

shugaban kasa Muhammad buhari ya Sanya hannu kan dokar bunkasa kananan sana’oin a Nigeria

Shugaban Nigeria Muhammad buhari ya Sanya hannu kan dokar bunkasa kananan sana’oin a Nigeria

Shugaban dai ya Sanya hannu ne Jim kadan bayan wata ziyara da ministan sadarwa da raya tattalin arziki malam sheike isah Ali Ibrahim pantami yayi masa a fadar sa Dake bila rok Abuja

Buharin dai bayan Sanya hannu nasa kan wannan doka ya bukaci al umma da su cigaba da bunkasa kananan sana’oin su don kuwa wata Rana su zasu zama babba

Buharin dai ya Kuma tabbatar da cewa zasu cigaba da bada tallafin ga masu kananan sana’oin don su cigaba da bunkasa su

Tun a shekarar data gabata ne dai shugaban kasar ta Nigeria ya Mika wannan kudiri nasa inda mahalisa ta amince kafin Kuma shugaban yasawa dokar hannu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button