Videos

Soda shakuwa kalli video Teema makamashi da Maryam Yahaya suna nishadi

Soda shakuwa kalli video Teema makamashi da Maryam Yahaya suna nishadi

Jaruman biyu da teema makamashi da kuma jaruma Maryam ta cikin wani bidiyo mai daukar hankali wanda aka gansu suna wasa suna dariya abin gwanin sha’awa sai nishadin su suke yi wanda hakan ba karamin birge mutane sukayi ba

Jaruma teema makamashi wacce ake ganin a haife ta haifi Maryam yahaya Amma kuma sai gashi tana kawa da ita wanda wasu ke ganin kamar girma ya fadi mace tana kawa da wacce ta girma kamar hakan na janyo raini

Mutane suna kallon jaruman kamar kawaye ake kallon su sai dai kuma ita teema makamashi ta dauki jarumar a matsayin Kamar yar cikinta wanda ba karamin birge mutane tayiba

Bidiyon da hotunan sun burge kuma sun kayatar da masoya jaruma Maryam Yahaya da ita kanta teema makamashi saboda yadda suke wasa suke da juna kamar ya da uwa

Maryam Yahaya dai jaruma ce datake shiga ran kowa acikin masana’antar kannywood zakuga tana abota da kowa yayin da take da karancin shekaru kuma tana da mu’amala acikin yan kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button