LABARAI/NEWS

Soja ya tilastawa saurayin diyarsa aurenta bayan ya yi mata ciki.

Bayan ya lakada masa dukan tsiya!

Soja ya tilastawa saurayin diyarsa aurenta bayan ya yi mata ciki.

Haka kuma an ruwaito cewa Sojan ya dauki nauyin hidimar auren nasu nan take, sannan aka bayyana su biyun a matsayin mata da miji.

A cewar wata majiya da ba’a bayyana sunanta ba, mutumin da aka bayyana sunansa da Brian, an tilasta masa yin daurin auren ne bayan mahaifin amaryar ya yi masa masa dukan tsiya.

Mahaifin Njeri wanda soja ne a halin yanzu aya tilastawa saurayin diyar tashi ne yin wannan auren daba shiri bayan ya samu labarin cewa saurayin na niyyar fecewa bayan cikin da yayiwa diyar tashi.

Ko kunga alamar farin ciki a fuskar ango kuwa?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button