ylliX - Online Advertising Network Sojojin hadin gwiwa da Yan sanda jihar Katsina sunyi nasarar kama wani hamshakin dan ta'adda - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Sojojin hadin gwiwa da Yan sanda jihar Katsina sunyi nasarar kama wani hamshakin dan ta’adda

Sojojin dai hadin gwiwa da Yan sanda sun dira a gidan Wanda aka zargin da misalin karfe biyar na yamma inda sukayi ram da shi

Sojojin hadin gwiwa da Yan sanda jihar Katsina sunyi nasarar kama wani hamsakin dan ta’adda Wanda baa bayyana sunan Saba a garin batsarin jihar Katsina

Wannan ya biyo bayan rahotan sirri da hukumomin biyu suka samu kan wanna hamsakin dan ta’adda inda tuni suka yi gaba da shi

An dai rawaitoh cewa kafin kama Wanda aka zargin ansha Karan battan da masu bashi kariyar inda yayi kokarin guduwa sai dai Kuma tuni sojoji da Kuma Yan sanda suka zagaye gidan sa inda suka ram da Dan ta’addan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button