ylliX - Online Advertising Network Sojojin Sama Sun Sake Ruwan Bama-Bamai Kan Maboyar ’Yan Bindiga a Zamfara - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Sojojin Sama Sun Sake Ruwan Bama-Bamai Kan Maboyar ’Yan Bindiga a Zamfara

Sojin Sama Sun Sake Ruwan Bama-Bamai Kan Maboyar ’Yan Bindiga a Zamfara Rundunar sojin saman Najeriya ta yi nasarar gano mafakar ‘yan bindigan da suka addabi jihohin Zamfara da Katsina a

Arewacin Najeriya Majiya ta ce an hango hayaki a daidai lokacin da sojojin suka saki bama-bamai a sabon farmakin da suka kai a jiya Alhamis ‘Yan ta’adda a Arewacin Najeriya na shan ragargazar soja a ‘yan kwanakin nan, an hallaka tsageru da dama

Zurmi jihar Zamfara Rahoton da muke samu ya bayyana cewa rundunar sojin saman Najeriya ta sake gano mafakar ‘yan ta’adda karkashin jagorancin Dan Karami a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara.

ta ce sojojin sun yi nasarar jefa bama-bamai kan mafakar ‘yan bindigan da ke addabar jama’ar yankin sun fattake su cikin ikon Allah kuma sun yi nasarar kama sawu

A cewar wata majiyoyi daga yankin, an kashe wasu ‘yan bindiga da dama a harin da aka kai jiya ne suka shigo suka fada Kashe mutane inda Allah ya kawo sojojin suka kare su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button