ylliX - Online Advertising Network Sojojin Sama Sun Yi Ruwan Bama-Bamai A Sansanin Yan Bindiga A Jahar Zamfara - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Sojojin Sama Sun Yi Ruwan Bama-Bamai A Sansanin Yan Bindiga A Jahar Zamfara

SOJA BIRGIMAR HANKAKA Sojojin Sama Sun Yi Ruwan Bama-Bamai A Sansanin Ɗan Ƙarami Dake Jihar Zamfara

Rundunar sojin saman Najeriya ta sake kai harin bam a wani sansani na wani fitaccen shugaban yan bindiga Dan Karami a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara sun hallaka yan boko haram

yan bindigar da dama sun rasa rayukansu a lokacin da aka kai harin bam a sansanin nasu wanna abu ya faru ne yayin da dakarun rundunar sojojin Nigeria ke kai farmaki

Wani mazaunin garin Musa Shehu ya ce daga nesa ya hango hayaki yana fitowa daga sansanin Rundunar sojin saman Najeriya ta kai wa sansanin hari a yammacin jiya kuma muna iya ganin hayaki daga wannan wajen

ya ce sun kuma ji karar tashin bama-bamai a yayin da jirgin yakin sojin sama ke jefa bama-baman a sansanin Dan-Karami Har zuwa lokacin hada wannan abu ya faru iya tantance ko Dan-Karami na cikin ‘yan fashin da aka kashe ko a’a ba Dan-Karami shugaban yan bindiga ne da ke addabar al’ummar jihohin Zamfara da Katsina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button