ylliX - Online Advertising Network Soyayya ruwan Zuma. : Shin ya dace abun da wannan ma'aurata suke Yi - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Soyayya ruwan Zuma. : Shin ya dace abun da wannan ma’aurata suke Yi

Soyayya ruwan Zuma _ shin ya dace masu aure su dinga nunawa duniya abun da wannan ma’auratan suke Yi a cikin wannan bidiyo da zamu Saka muku a kasa

Wasu ma’aurata sun janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta inda suka wallafa bidiyon su suna soyayya suna rungume da junan su

Bidiyon dai ya janyo Cece. Kuce kan yadda suke badala duk da cewa su din ma’aurata be su din sai dai Kuma sun Saba koyarwar addinin musulunci

Wanna sabuwar dabi’a da hausawa suka koyo ta fara damun malaman addinin musulunci dama Al ummar gari kan yadda suke badala karar Kuma suke wallafa was a shafukan su

A wani martani da wani malami ya fitar kan wannan bidiyon ya matukar bayyana takaicin sa kan wanna ma’aurata inda yace wannan Abu fa sukayi sun sabawa koyarwar addinin musulunci

Ya Kuma Kara da cewa kunya tana daga cikin cikin Imanin musulmi Wanda malamin har ya Bada kissar Annabi Allah , Annabi Musa alaihis Salam

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button