LABARAI/NEWS
SUBHANALLAHI Muneerat Abdulsalam Ta Fara Fitar Da Fina-finan Batsa a Status Ɗin ta

SUBHANALLAHI Muneerat Abdulsalam Ta Fara Fitar Da Fina-finan Batsa a Status Ɗin ta
A yau ne fitacciya kuma tacacciyar mai yaɗa kalaman batsa a kafafen Sada Zumunta Muneerat Abdulsalam ta fara sakin Fina-finan Batsa a Status dinta na WhatsApp
yanzu haka Muneerat ta rikiɗe zuwa mai kawalci da haɗa zinace da sauran abubuwan da basu dace ba
A yanzu Muneerat ta cire kowacce irin kunya ta fara yaɗa Blue Film a shafukan ta wanda duk mai kallon Status dinta yau ya shaida haka
Kamar yadda ita ma ta bayyana a shafin ta tace, Jamaa na fara karuwanci a status dina, dashike kun saba kirana karuwa, ina kyauta zaton bazaa samu matsalaba don na fara yi yanzu.