Nishadi

Ta faru ta kare : a karshe dai an tsayar da ranar auren jarumi Abale

Auren daddy hikima watoh Abale zai kama ranar juma’a mai zuwa inda ake gayyatar kowa da kowa zuwa wajen wurin auren sa

 

 

Fitacce kuma shahararren jarumi a masana’antar kannywood Daddy hikima Wanda akafi sani da Abale zai ango ce a ranar juma’a mai zuwa

 

 

Wannan dai yana kasancewa ne ga duk wani mutune mai kaunar ko kuma son jarumin da ya halarci taron daurin auren nasa

 

 

 

 

Abale wanda ya kasance mashahurin jarumi a kannywood dai na cigaba da shan addu’a daga al umma daga ɓangare da dama tun bayan da aka sanya ranar auren sa

 

 

Tuni dai shirye shirye suka nisa don ganin an gudanar da bikin auren auren su lamarin da ya matukar sanya masoya jarumin cikin farin ciki da annushuwa

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button