Nishadi
Ta kare miki kin dawo roko , Maryam gidado tsohuwar jaruma tayi zazzafan martani

Tsahuwar jarumar masana’antar kannywood Maryam gidado tayi martani zazzafan gaske kan ga wata abokiyar ta a kannywood
Maryam gidado wacce fitacciya ce a masana’antar kannywood a baya tayi martani ga wata abokiyar ta wacce ta ci ma ta mutunci a a baya
Rikicin dai ya samo asali ne tun bayan da abokiyar ta , ta wallafa wani rubutu mai dauke da cin mutuncin ga jaruman kannywood
Wannan ya sanya Maryam gidado magantuwa inda ta mayar da zafafan martani cewa ta kare miki kin dawo roko
Wanna dai ba shine karon farko da ake samun sabani ba musamman a masana’antar kannywood
Duk da kasancewa kannywood masana’anta ce mai girma amma matsalolin cikin gida na cigaba da yin yawa matuka musamman tsakanin jarumai mata