Daga Malaman mu
Tabbas mutuwa izina ce babba : innalillahi sheike bn Usman yayi nasiha mai sanya kan mutuwa

Tabbas mutuwa izina ce babba : innalillahi sheike bn Usman yayi nasiha me sanyi kan mutuwa tare da addu’a ga wanda suka gabace mu
Tun bayan mutuwar jarumin barkonci nan kamal Aboki, malamai da dama sun magantu duba. Da yadda albummma da dama suke nuna alhinin su kan mutuwar sa
Bn Usman a wani wa’azi da yayi a masallacin sa yayi huduba mai sanya kan mutuwa tare da janyo hankalin Al umma da aiki tsoran Allah
Duba da yadda al umma suke nuna alhinin mutuwar kamal Aboki,hakan ya sanya malamai da dama magantuwa kan sa
Mafi yawa daga cikin malamai a hudubar su da sukayi a juma’a da ta gabata sun magantu kan marigayi kamal Aboki tare da yi masa addu’ar Allah ya jikan sa