ylliX - Online Advertising Network Tabdijam : Abun azimun ne jihar katsina na cikin wani hali - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Tabdijam : Abun azimun ne jihar katsina na cikin wani hali

Jihar Katsina dai na daya daga cikin jihohin da yan ta’adda suka mayar mafakarsu da da kuma inda suka fi Kai hari a Yan kwanakin Nan

Wani Abu da suke yi Wanda yake daga hankalin Al ummar jihar Bai huce yadda suke zirga zirga ba akan idanun Al ummar jihar babu Mai ce musu uffan

Wannan tashin hankali da Al ummar jihar ta Katsina ke fuskan ta yasa lamba daya a jihar ta katsina cewa Al ummar jihar tasa da su malliki bunduga don Kara kan su

Wannan magana gomna ta janyo Cece kuce a fadin kasar Baki daya Wanda masana keta fadin Hakan Bai dace ba Kuma wannan yana nuna gazawar gomnati Mai ci a harkar tsaro

Hari harin Yan bunduga a jihar katsina ya fara tilastawa wasu mazauna jihar fara yin hijirah daga jihar ta katsina zuwa wasu jihohi Dake makotaka da su don gudun abun da la iya zuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button