Nishadi

Tabdijam: daddy hikima watoh Abale a wajen shagalin biki tare da momee gombe

Daddy hikima wato Abale da Kuma momee gombe sun halarci gudanar da wani babban shagalin biki Wanda aka gayyace su

Manyan jaruman masana’antar kannywood din Wanda tauraruwar su ke haskaakawa sun halarci gagarumin Taron bikin ne inda suka Yi wasu abubuwan mamaki a wajen bikin

Bikin dai ya matukar ja hankali musamman ganin manyan jaruman masana’antar kannywood irin su Abale da momee gombe da suka halarci bikin

.

Jaruman kannywood dai na daya daga cikin Wanda suke Bada gudunmawa ba kadai ga kannywood ba harda Al umma gari inda Ake gayyata su don su nishadantar da amarya da ango a wajen biki ko suna

Halartar manyan jaruman kannywood harma da kanana na Sanya gurin Taron bikin ko suna tunbatsa da Al umma don su ganewa idanun su jaruman da suka halarci shagalin

Bikin daia ya matukar kayatar da mahalar ta bikin ganin yadda suka tashi daga bikin cikin farin cikin musamman daukar hoto da wasu daga ciki suka Yi tare da jaruman kannywood din

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button