Videos

Tarihin Rayuwar Elizabeth sarauniyar England data rasu tsohuwa tukuf

Tarihin Rayuwar Elizabeth sarauniyar England data rasu tsohuwa tukuf

A yammacin jiyane dai aka samu labarin rasuwar tsohuwar matan nan wato sarauniyar Ingila wanda duk wanda yasa Wannan matar yasan cewa tayi tsufan daba kowane mutum ne yake irinsa ba Allah ya bata arqn lokaci sai dai kuma kokadan batayi amfani da wannan damar da Allah ya bataba inda ta kare rayuwar a wacce ba musulma ba wanda hakan ba karamin kuskure bane mutum ya jewa Allah a arne

Mutun sunyi mamaki da Kasancewar wannan tsohuwar matar a raye domin yadda kusan duk wanda yasanta ya santane a yadda take a tsohuwar ta domin yadda aka bayyana tarihin rayuwarta takai kusan shekara dari araye

Wannan ba karamar niimar Allah bace ya bawa mutum tsawon wannan shekarun domin ya dinga gyara wasu abubuwan wanda zasu hada shi da Allah lafiya

Sai dai abin bakin ciki shine wannan mata ta mutu cikin kafirci wanda babu tantama sai Allah yayi mata azabarsa domin ya fada cewa wala takutunna illa wa ‘antum muslimun kada ku mutu sai kuna musulmai sai gashi ita kuma duk da wannan tsawon rayuwar da tatayi ta mutu kafira

Mudai Allah ya bamu nisan kwana mai amfani muyi rayuwa mai tsayi amma kuma wacce zatasa mu kara guziri mai kyau a wajen Allah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button