ylliX - Online Advertising Network TIRƘASHI: Ƴan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Laifin Yin Shigar Mata - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

TIRƘASHI: Ƴan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Laifin Yin Shigar Mata

TIRƘASHI: Ƴan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Laifin Yin Shigar Mata

Yan sanda a kasar Uganda sun kame wani mutum da laifin yin kwalliya a matsayin mace da kuma satar mazan da ba su ji ba basu gani ba.

Mutumin, wanda ke sanye da kayan mata, an kama shi ne a cikin makon nan bayan wani wanda ba a san ko wanene ba ya kai rahotonsa na yin kwaikwayi da shiga irin ta Mata zuwa ga ofishin ‘yan sanda kamar yadda Alkibla ta rawaito.

Domin tabbatar da jinsinsa, ‘yan sanda sun umarce shi da ya cire kayan dake jikin sa.

Ya zuwa yanzu, mutane 57 sun tabbatar da cewa wanda ake zargin ya damfare su ya yin da mutane 22 wadanda abun ya shafa suka ce ya damfare su fiye da sau uku.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button