Videos

tirkash : sabuwar rawar iskancin da safarau da Mr 442 suka saki ta janyo Cece kuce , inda ass

Sabon bidiyon rawar wakar safarau da Mr 442 na cigaba da Shan suka ganin yadda mawakan biyu ke yunkurin ganin sun Bata tarbiyyar malam bahaushe

A wani sabon bidiyo da suka wallafa ya nuna karara yadda mawakan biyu keyin wata sabuwar rawa wadda suka shigo da ita Kuma suke Yi a bakin titi a Lagos

Safarau da 442 dai sunyi kaurin suna musamman a arewacin nigeria Wanda har kama su sai da akayi yunkurin Yi kan irin wannan badala da sukeyi

Sabuwar rawar tasu dai ta dauki hankali Al umma musamman ganin su tare da wata sabuwar mawakiya da akayi suna rakashewar su a bakin titi

Tun a baya dai shugaban kannywood Ismail Afakallah Ahmad Muhammad shine yayi ikirarin kama su tare da gurfanar da su a gaban kotu bisa zargin su da Bata tarbiyya da Kuma badala a cikin Wakokin su

A cikin kunshin Wanda aka fitar za’a kama sun Hadar da , safarau, 442 ,Malika , Ado Gwanja, kawu Dan sarki, murja Ibrahim kunya, da dai sauran su , sai dai Kuma har yanzu baasan Mai Ake ciki ba ganin yadda akayi shaburakun bangaro da maganar tasu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button