Videos

Tirkashi an saki wasu hotunan jaruma fati Muhammad tare da Atiku Abubakar

Tirkashi an saki wasu hotunan jaruma fati Muhammad tare da Atiku Abubakar

Fitacciyar jarumar kannywood wacce ake kira da benu bakya tsufa wato fati Muhammad ta kara sakin wasu hotuna nata wanda aka ganta da shahararren dan siyasar nan kuma ɗan takarar kujerar shugaban kasar Nigeriya wato Alh Atiku Abubakar wazirin Adamawa wanda wannan hotunan sunja hankali

Jarumar dai ta dade tana harkar siyasa a Nijeriya kuma duk cikin jaruman kannywood babu wata jaruma data Kaita kwarewa a harkar siyasa sannan kuma tana karuwa

Koda a kwanakin baya an ganta ta siyo wata sabuwar mota wanda wannan motar kimar kudinta yakai kusan Naira miliyan ashirin wanda mutane sunyi mamakin wannan motar

Yqnzu dai zabe ne yake tinkaro yan siyasa shi yasa suka mayar da hankali akan duk wasu wanda sukasan zasu basu gudun mawa don ganin anci wannan zaben musamman yan film da kuma mawaka balle ma su wannan da suke manyane acikin kannywood

Acikin yan siyasa babu kamar Atiku Abubakar indai wajen bayar da kuɗi yana bayar da kudade sosai domin yana da kudi na wuce misali shi yasa baya kashi wajen fitar da kudi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button