Nishadi

Tirkashi : Anya kuwa Alwalar malam tana Nan kuwa Kalli abunda yake yi

Tirkashi shin Al wakar malam ta karye sakamakon wanna gamonda yayi a cikin bidiyon da zamu Saka a kasa

Bidiyo ya nuna yadda wani malami ke yin Al Wala inda wata mata sanye da wasu irin kaya tazo huce wa’iyazubillah

Wasan barkonci dai ya samu karbuwa matukar duk da cewa yaran da akayi barkonci na turanci ne Amma fah ya nishadantar da masu kallo ,

Sai dai Kuma al umma da dama sunyi korafin matuka kan wanna wasan barkonci musamman yadda bidiyon ya nuna musulmi a matsayi wasu dabi’a da basu dace ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button