LABARAI/NEWS

Tir’kashi Babbar Magana – Sabon Rikici Akan Batun Raba Kasar Nigeria Lamari Haka Yazama Abun Sai dai Innalillahi Kalli Video

Tir’kashi Babbar Magana – Sabon Rikici Akan Batun Raba Kasar Nigeria Lamari Haka Yazama Abun Sai dai Innalillahi Kalli Video

Toffa; Sabon Salo Batun Raba Kasar Nigeria Saboda Wasu Abu’Buwan dake Faruwa A Ciki Yanzu Ga Maganar Gaskiya Akan Lamarin.

Tabbas Babu Shakka Da Akwai Wasu Manyan da Suka Fara Goyon Baya da Araba Wannan Kasar Saboda Kowa Ya Huta.

Wannan Kasa Tamu ta Nigeria dai Wasu Yan Kunan dake Cikin ta Suna Cikin Tashin Hankali Wasu Fadan kabila Wasu Kashe Kashe – Ga Kuma Masu garkuwa Wannan Kasar dai Zamu Iya Cewa Ta Rikice.

Wannan Shine Dalilin Dayasa Wasu Suka Fara Tuna’nin Raba Kasar Nigeria Shine Samun Saukin Wannan Abu buwa dake Faruwa.

Wannan Kenan Kadan Daga Cikin Rahoton Mu Akan Batun Raba Kasar Nigeria da ake Shirin Yi Nan bada Jimawa ba.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na” Amincihausatv.Com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button