Videos

Tirkashi : innalillahi baba Ari ya lakadawa wani malami dukan tsiya bayan ya daki Yar sa

Fitaccen jarumin barkonci arewacin Nigeria baba Ari ya lakadawa malamin dayake koyawa Yar sa karatu dukan tsiya

Baba Ari dai ya aikata wannan danyen aikin ne bayan da malamin ya Doki Yar sa kan kin iya karatu Wanda hakan yasa malamin dukan Yar baba Ari

Wannan Abu da jarumin barkonci yayi ya jawo masa Cece kuce Hadi da zage zage da dama duba da yadda Al umma da dama suke nuna rashin Jin dadin su kan wannan Abu da baba Ari yayi

Wasu Wanda sukayi tsokaci kan wannan Abu da baba Ari yayi , ya nuna rashin Jin dadin sa inda yace kuda kuke koyar da tarbiyya wannan ai ba tarbiyya bace

Baga kadai wannan bawan Allah bama , Al umma da dama sun nuna rashin Jin dadin su kan wannan danyen aikin da jarumin barkonci yayi don kawaii an Doki diyar sa

Sanin kowa ne indai yaro zai je makaranta domin karatu toh dole ne malaman sa su dokeshi in ta ya aikata wani abun wanna ba dai dai ba ,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button