ylliX - Online Advertising Network Tirkashi : innalillahi bidiyon ummi Rahab ya a hotel ya matukar girgiza mutane - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Tirkashi : innalillahi bidiyon ummi Rahab ya a hotel ya matukar girgiza mutane

Tirkashi innalillahi sabon bidiyon amarya ummi Rahab ya matukar tayar da hankalin Al umma musamman yadda aka hango ta a wani irin Hali Wanda ya girgiza ilahirin mutane

A wani fefan bidiyo da aka wallafa a kwanannan ya nuna yadda amarya ummi Rahab aka hango ta cikin wata shiga Mai Jan hankali matukar a wani fefan bidiyo da aka saki

Ummi Rahab wadda akayi auren ta a watannin da suka gabatabdai an fara ganin wasu hotunan ta Mai motsi Wanda basu dace ba Hakan ya janyo mata Cece kuce

Duk da cewa jarumar tun kafin Yi auren ta jarumar na daya daga cikin jaruman kannywood wandan ake matukar girmamawa sakamakon yadda suke kula da Al umma Kuma suke faran faran da mutane

Wannan bidiyo dai na ummi Rahab ya matukar girgiza mutane sai dai har yanzu bamujinwani ba’asindangane da wannan bidiyo ba ta bangaren ummi Rahab din kokuma mijinta lilin baba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button