Tirkashi ; wasu abubuwa da baku sani ba akan Safarau da 442 a kasar Niger

Wasu abubuwa da ya kamata adabi ga me da sana’ar mawaki 442 wanda aka kama a kasar Niger bisa wasu manyan laifuka
Shidai 442 mawakin Hausa hip hop ne a arewacin Nigeria wanda ya yayi suna matuka a yan shekaru nan
Shahararar tasa dai ta zobe tun bayan da ya hade da jaruman kannywood Safiyya Yusuf wato safarau
A yan kwanakin nan ne dai hukumomin kasar Niger suka kama fitaccen mawakin bisa zargin sa da laifin shiga cikin kasar da bisa kara kyau watoh jabu
442 dai yayi kaurin suna musamman a arewacin Nigeria tun bayan da ya hade da Safarau wacce aka kora daga masana’antar kannywood
Tun bayan da aka kama 442 a kasar Niger dai har zuwa yanzu babu wani abu da ya sake fitowa na labarin sa
Wasu ku na nuna farin cikin sunkan kama shi da akayi wanda tun a baya an so yin haka sai dai kuma mawakin ya gudu zuwa jihar Legas
Tun a baya dai hukumomin a jihar Kano suka ayyana kama mawakin bisa zargin sa da bata tarbiyya a kasar Hausa