Latest Hausa NovelsVideos

Tirkashi wata matashiyar jarima ta fashe da kuka akan soyayyar da takewa Ado gwanja

Tirkashi wata matashiyar jarima ta fashe da kuka akan soyayyar da takewa Ado gwanja

Wannan matashiyar da kuke gani sabuwar jarima ce acikin masana’antar kannywood wacce ake ganin nan bada jimawa ba zata zama wata acikin wannan harka ta film

Sai dai kuma tazo ta wani abin mamaki wanda ta bayyana cewa irin matukar son datake nawaki Ado gwanja harda rera kuka saboda yadda takejin kaunar mawakin acikin ranta

Sai dai wannan abin ya bawa mutane mamaki ana ganin ita data fara yanzu me makon ta mayar da hankali sai kuma zara fara bigewa da soyayya wannan lamari ta sa sake

Sai dai kuma daman nace kowa da kiwon daya karbeshi ba aga laifintaba tunda dai so ba karya bane kuma komai na iya faruwa akansa

Tayi hakane saboda tayi amfani da damarta akan mawakin tunda yanzu bashi da aure sun rabu da matarsa atun kwanakin baya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button