NEWS

Tirkashi, wata sabuwa ta bullo kai tsakanin gomnan Kano da kuma baba impossible , Abduljabbar

Innalillahi wata sabuwa ta bullo tsakanin ganduje da komishinan Addinai baba impossible inda aka sallame shi daga baki aiki

 

 

 

Gomnan jihar Kano Abdullahi Umar ganduje ya sanya hannu kan takardar da komishinan Addinai baba impossible ya aike masa kan barin muƙamin da yake kai

 

 

Baba impossible Wanda ta kasance komishinan Addinai dai ya bar aikin sa ne bayan kammala Shari’ar da akayi ta Abduljabbar

 

 

 

 

 

Hakan yasa wasu daga cikin al umma ke kallon wanna ajiye aikin komishinan a matsayin wani abu mai Aban al ajabi

 

 

 

 

 

 

Tun da farko dai wasu rahotannin sun nuna cewa ganduje ya kori komishinan Addinai sai dai kuma daga bisani baba impossible ya magantu inda ya bayyana cewa shi da kan da ya aikewa gomnan Kano takardar ajiye aiki

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button