Videos

Tirkashi ya kuke ganin idan matar Adam a zango ta gano wannan soyayyar da samya m inuwa takewa mijinta

Akwai dambarwa a gaba wanda ake ganin a duk lokacin da matar jarimi adam a zango ta gano cewa samha m inuwa tanason mijin domin kowa yasan irin rigimar matar akan mijinta bataso kowa ta rabeshi balle kalmar soyayya

Samha m inuwa dai har kuka take yi akan jarumi adam a zango domin irin yadda take mutuwar sonsai sai dai yanzu kuma ana ganin Kamar burinta na niyar cika wanda soyayya ta fara kulluwa a tsakanin su

Jarumar ta fara wasu kalamai wanda suke nuna cewa kamar adam a zango ya karbi soyayyar ta wanda mutane suka fara jiran suka me zaije ya dawo idan matar jarumin ta gane hakan

Kowa yasan irin yadda matar jarumin take mutuwar sonsa sannan kuma da yadda take jan kunnen yan mata masu bibiyar mijin nata da kalmar so wanda take kira kwalelansu bazasu taba samun wannan dan kyakkyawan mijin nataba

A yanzu dai Duniya tayi shiru kawai jira suke suga meye zaije ya dawo akan wannan babban al’amari da yake shirin faruwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button