LABARAI/NEWS
TIRKASHI: Yanzu Yanzu Anga Hotunan Dauda Kahutu Rarara Da Gwabnonin PDP:

TIRKASHI: Yanzu Yanzu Anga Hotunan Dauda Kahutu Rarara Da Gwabnonin PDP:
Inda Ake Tunanin Mawakin Na Daf Da Dawowa Jamiyyar PDP Dan Tallata Yan Takarkarrun Jamiyyar, kasn cewa baba Buhari ya gama nashi mulkin sai dai wani sabon dan takara wanda zai iya zama Atiku Abubakar
Me Zakuce Akai