Nishadi

Tirkashi ; yanzu yanzu bidiyon Maryam Yahaya na sharholiya ya janyo ma ta cece kuce

Bidiyon Maryam Yahaya tana rawar iskanci na cigaba da jan hankali al umma tun bayan bayyana bidiyo

 

 

Wani fefan bidiyo da aka wallafa a kafar sada zumunta ta TikTok ya nuna yadda fitacciyar jaruma masana’antar kannywood Maryam Yahaya take rawar iskanci

 

 

Wannan bidiyo dai ya janyo cece kuce matuka musamman ga masu amfani da yanar gizo lokacin da bidiyo ya karade manya da kananan shafukan sada zumunta

 

 

Maryam Yahaya dai ta kasance fitacciyar ce a masana’antar kannywood wanda wasu ke kallon ta a matsayin wacce taza maye gurbin manyan jaruman kannywood din

 

 

 

Sai dai wasu daga cikin halayen da jaruma Maryam Yahaya ta fara yi a kannywood din ya fara sanya shakku a zukatan al’umma tare da janyo ma ta zage zage a kafafen sada zumunta

 

 

Ko a baya dai an hanyo Maryam Yahaya tare da wani jarumi kannywood din suka hira yayin da hannun Maryam din ke kan cinyar sa ,wannan bidiyo dai ya janyo ma ta cece kuce matuka lamarin da ya sanya al’umma saka ayar tambaya kan jarumar

 

 

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button