LABARAI/NEWS
To fah yan sandan kano sun kama murja Ibrahim kunya Yar tiktok ta bugawa a jarida wadda tayi fice a fitsara

To fah yan sandan kano sun kama murja Ibrahim kunya Yar tiktok ta bugawa a jarida wadda tayi fice a fitsara
kowa dai ya san murja Ibrahim yadda kowa ya san ta a kafafen sada zumunta da kuma sauran rashin albarka da kuma rashin kunya
yan sandan kano sun cika hannu da jarumar tiktok wadda aka fi sani da murja murja Yar tiktok saboda irin abubuwan da  take yi
murja dai a da kowa ya san tana daya saga cikin yaran mr 442 da kuma ola of kano da kuma safara’u kwana chasa’in ita murja ta fara bin su
inda a yanzu mr 442 da ola of kano suna hannu hukumar kasar Niger domin rashin Kun Yar da suke a cikin kasar to ita ma dai ta shiga hannu